Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 115 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿وَتَمَّتۡ كَلِمَتُ رَبِّكَ صِدۡقٗا وَعَدۡلٗاۚ لَّا مُبَدِّلَ لِكَلِمَٰتِهِۦۚ وَهُوَ ٱلسَّمِيعُ ٱلۡعَلِيمُ ﴾
[الأنعَام: 115]
﴿وتمت كلمت ربك صدقا وعدلا لا مبدل لكلماته وهو السميع العليم﴾ [الأنعَام: 115]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kalmar Ubangijinka ta cika, tana gaskiya* da adalci. Babu mai musanyawa ga kalmominSa, kuma Shi ne Maiji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kalmar Ubangijinka ta cika, tana gaskiya da adalci. Babu mai musanyawa ga kalmominSa, kuma Shi ne Maiji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kalmar Ubangijinka tã cika, tanã gaskiya da ãdalci. Babu mai musanyãwa ga kalmõminSa, kuma Shi ne Maiji, Masani |