×

Kuma mẽne ne ya sãme ku, bã zã ku ci ba daga 6:119 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-An‘am ⮕ (6:119) ayat 119 in Hausa

6:119 Surah Al-An‘am ayat 119 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 119 - الأنعَام - Page - Juz 8

﴿وَمَا لَكُمۡ أَلَّا تَأۡكُلُواْ مِمَّا ذُكِرَ ٱسۡمُ ٱللَّهِ عَلَيۡهِ وَقَدۡ فَصَّلَ لَكُم مَّا حَرَّمَ عَلَيۡكُمۡ إِلَّا مَا ٱضۡطُرِرۡتُمۡ إِلَيۡهِۗ وَإِنَّ كَثِيرٗا لَّيُضِلُّونَ بِأَهۡوَآئِهِم بِغَيۡرِ عِلۡمٍۚ إِنَّ رَبَّكَ هُوَ أَعۡلَمُ بِٱلۡمُعۡتَدِينَ ﴾
[الأنعَام: 119]

Kuma mẽne ne ya sãme ku, bã zã ku ci ba daga abin da aka ambaci sũnan Allah a kansa, alhãli kuwa, haƙĩƙa, Ya rarrabe, muku daki-daki, abin da Ya haramta a kanku, fãce fa abin da aka bukãtar da ku bisa lalũra zuwa gare shi? Kuma lalle ne mãsu yawa sunã ɓatarwa, da son zũciyõyinsu, ba da wani ilmi ba. Lalle ne Ubangijinka Shĩ ne Mafi sani ga mãsu ta'addi

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وما لكم ألا تأكلوا مما ذكر اسم الله عليه وقد فصل لكم, باللغة الهوسا

﴿وما لكم ألا تأكلوا مما ذكر اسم الله عليه وقد فصل لكم﴾ [الأنعَام: 119]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma mene ne ya same ku, ba za ku ci ba daga abin da aka ambaci sunan Allah a kansa, alhali kuwa, haƙiƙa, Ya rarrabe, muku daki-daki, abin da Ya haramta a kanku, face fa abin da aka bukatar da ku bisa lalura zuwa gare shi? Kuma lalle ne masu yawa suna ɓatarwa, da son zuciyoyinsu, ba da wani ilmi ba. Lalle ne Ubangijinka Shi ne Mafi sani ga masu ta'addi
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma mene ne ya same ku, ba za ku ci ba daga abin da aka ambaci sunan Allah a kansa, alhali kuwa, haƙiƙa, Ya rarrabe, muku daki-daki, abin da Ya haramta a kanku, face fa abin da aka bukatar da ku bisa lalura zuwa gare shi? Kuma lalle ne masu yawa suna ɓatarwa, da son zuciyoyinsu, ba da wani ilmi ba. Lalle ne Ubangijinka Shi ne Mafi sani ga masu ta'addi
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma mẽne ne ya sãme ku, bã zã ku ci ba daga abin da aka ambaci sũnan Allah a kansa, alhãli kuwa, haƙĩƙa, Ya rarrabe, muku daki-daki, abin da Ya haramta a kanku, fãce fa abin da aka bukãtar da ku bisa lalũra zuwa gare shi? Kuma lalle ne mãsu yawa sunã ɓatarwa, da son zũciyõyinsu, ba da wani ilmi ba. Lalle ne Ubangijinka Shĩ ne Mafi sani ga mãsu ta'addi
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek