Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 120 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿وَذَرُواْ ظَٰهِرَ ٱلۡإِثۡمِ وَبَاطِنَهُۥٓۚ إِنَّ ٱلَّذِينَ يَكۡسِبُونَ ٱلۡإِثۡمَ سَيُجۡزَوۡنَ بِمَا كَانُواْ يَقۡتَرِفُونَ ﴾
[الأنعَام: 120]
﴿وذروا ظاهر الإثم وباطنه إن الذين يكسبون الإثم سيجزون بما كانوا يقترفون﴾ [الأنعَام: 120]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku bar bayyanannen zunubi da ɓoyayyensa. Lalle ne waɗanda suke tsiwurwurin zunubi za a saka musu da abin da suka kasance suna kamfata |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku bar bayyanannen zunubi da ɓoyayyensa. Lalle ne waɗanda suke tsiwurwurin zunubi za a saka musu da abin da suka kasance suna kamfata |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku bar bayyanannen zunubi da ɓõyayyensa. Lalle ne waɗanda suke tsiwurwurin zunubi za a sãka musu da abin da suka kasance sunã kamfata |