×

Kada ku ci daga abin da ba a ambaci sũnan Allah ba 6:121 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-An‘am ⮕ (6:121) ayat 121 in Hausa

6:121 Surah Al-An‘am ayat 121 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 121 - الأنعَام - Page - Juz 8

﴿وَلَا تَأۡكُلُواْ مِمَّا لَمۡ يُذۡكَرِ ٱسۡمُ ٱللَّهِ عَلَيۡهِ وَإِنَّهُۥ لَفِسۡقٞۗ وَإِنَّ ٱلشَّيَٰطِينَ لَيُوحُونَ إِلَىٰٓ أَوۡلِيَآئِهِمۡ لِيُجَٰدِلُوكُمۡۖ وَإِنۡ أَطَعۡتُمُوهُمۡ إِنَّكُمۡ لَمُشۡرِكُونَ ﴾
[الأنعَام: 121]

Kada ku ci daga abin da ba a ambaci sũnan Allah ba a kansa.* Kuma lalle ne shĩ fãsiƙanci ne. Kuma lalle ne, shaiɗãnu, haƙĩƙa, suna yin ishãra zuwa ga masõyansu, dõmin su yi jãyayya da ku. Kuma idan kuka yi musu ɗã'a, lalle ne kũ, haƙĩƙa, mãsu shirki ne

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولا تأكلوا مما لم يذكر اسم الله عليه وإنه لفسق وإن الشياطين, باللغة الهوسا

﴿ولا تأكلوا مما لم يذكر اسم الله عليه وإنه لفسق وإن الشياطين﴾ [الأنعَام: 121]

Abubakar Mahmood Jummi
Kada ku ci daga abin da ba a ambaci sunan Allah ba a kansa.* Kuma lalle ne shi fasiƙanci ne. Kuma lalle ne, shaiɗanu, haƙiƙa, suna yin ishara zuwa ga masoyansu, domin su yi jayayya da ku. Kuma idan kuka yi musu ɗa'a, lalle ne ku, haƙiƙa, masu shirki ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kada ku ci daga abin da ba a ambaci sunan Allah ba a kansa. Kuma lalle ne shi fasiƙanci ne. Kuma lalle ne, shaiɗanu, haƙiƙa, suna yin ishara zuwa ga masoyansu, domin su yi jayayya da ku. Kuma idan kuka yi musu ɗa'a, lalle ne ku, haƙiƙa, masu shirki ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Kada ku ci daga abin da ba a ambaci sũnan Allah ba a kansa. Kuma lalle ne shĩ fãsiƙanci ne. Kuma lalle ne, shaiɗãnu, haƙĩƙa, suna yin ishãra zuwa ga masõyansu, dõmin su yi jãyayya da ku. Kuma idan kuka yi musu ɗã'a, lalle ne kũ, haƙĩƙa, mãsu shirki ne
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek