Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 122 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿أَوَمَن كَانَ مَيۡتٗا فَأَحۡيَيۡنَٰهُ وَجَعَلۡنَا لَهُۥ نُورٗا يَمۡشِي بِهِۦ فِي ٱلنَّاسِ كَمَن مَّثَلُهُۥ فِي ٱلظُّلُمَٰتِ لَيۡسَ بِخَارِجٖ مِّنۡهَاۚ كَذَٰلِكَ زُيِّنَ لِلۡكَٰفِرِينَ مَا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[الأنعَام: 122]
﴿أو من كان ميتا فأحييناه وجعلنا له نورا يمشي به في الناس﴾ [الأنعَام: 122]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, kuma wanda ya kasance matacce sa'an nan Muka rayar da shi, kuma Muka sanya wani haske dominsa, yana tafiya da shi, yana zama kamar wanda misalinsa yana cikin duffai, shi kuma ba mai fita ba daga gare su? Kamar wancan ne aka ƙawata wa kafirai abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuma wanda ya kasance matacce sa'an nan Muka rayar da shi, kuma Muka sanya wani haske dominsa, yana tafiya da shi, yana zama kamar wanda misalinsa yana cikin duffai, shi kuma ba mai fita ba daga gare su? Kamar wancan ne aka ƙawata wa kafirai abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kuma wanda ya kasance matacce sa'an nan Muka rãyar da shi, kuma Muka sanya wani haske dõminsa, yanã tafiya da shi, yanã zama kamar wanda misãlinsa yanã cikin duffai, shĩ kuma ba mai fita ba daga gare su? Kamar wancan ne aka ƙawãta wa kãfirai abin da suka kasance sunã aikatãwa |