Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 123 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿وَكَذَٰلِكَ جَعَلۡنَا فِي كُلِّ قَرۡيَةٍ أَكَٰبِرَ مُجۡرِمِيهَا لِيَمۡكُرُواْ فِيهَاۖ وَمَا يَمۡكُرُونَ إِلَّا بِأَنفُسِهِمۡ وَمَا يَشۡعُرُونَ ﴾
[الأنعَام: 123]
﴿وكذلك جعلنا في كل قرية أكابر مجرميها ليمكروا فيها وما يمكرون إلا﴾ [الأنعَام: 123]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kamar wancan ne Mun sanya a cikin kowace alƙarya, shugabanni su ne masu laifinta domin su yi makirci a cikinta, alhali kuwa ba su yin makirci face ga rayukansu, kuma ba su sansancewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wancan ne Mun sanya a cikin kowace alƙarya, shugabanni su ne masu laifinta domin su yi makirci a cikinta, alhali kuwa ba su yin makirci face ga rayukansu, kuma ba su sansancewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wancan ne Mun sanya a cikin kõwace alƙarya, shugabanni sũ ne mãsu laifinta dõmin su yi mãkirci a cikinta, alhãli kuwa ba su yin makirci fãce ga rayukansu, kuma ba su sansancẽwa |