Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 124 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿وَإِذَا جَآءَتۡهُمۡ ءَايَةٞ قَالُواْ لَن نُّؤۡمِنَ حَتَّىٰ نُؤۡتَىٰ مِثۡلَ مَآ أُوتِيَ رُسُلُ ٱللَّهِۘ ٱللَّهُ أَعۡلَمُ حَيۡثُ يَجۡعَلُ رِسَالَتَهُۥۗ سَيُصِيبُ ٱلَّذِينَ أَجۡرَمُواْ صَغَارٌ عِندَ ٱللَّهِ وَعَذَابٞ شَدِيدُۢ بِمَا كَانُواْ يَمۡكُرُونَ ﴾
[الأنعَام: 124]
﴿وإذا جاءتهم آية قالوا لن نؤمن حتى نؤتى مثل ما أوتي رسل﴾ [الأنعَام: 124]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan wata aya ta je musu sai su ce: "Ba za mu yi imani ba, sai an kawo mana kamar abin da aka kawo wa manzannin Allah." Allah Mafi sanin inda Yake sanya manzancinSa.* Wani wulaƙanci** a wurin Allah da wata azaba mai tsanani za su sami waɗanda suka yi laifi, saboda abin da suka kasance suna yi na makirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan wata aya ta je musu sai su ce: "Ba za mu yi imani ba, sai an kawo mana kamar abin da aka kawo wa manzannin Allah." Allah Mafi sanin inda Yake sanya manzancinSa. Wani wulaƙanci a wurin Allah da wata azaba mai tsanani za su sami waɗanda suka yi laifi, saboda abin da suka kasance suna yi na makirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan wata ãyã ta je musu sai su ce: "Ba zã mu yi ĩmãni ba, sai an kãwo mana kamar abin da aka kãwo wa manzannin Allah." Allah Mafi sanin inda Yake sanya manzancinSa. Wani wulaƙanci a wurin Allah da wata azãba mai tsanani zã su sãmi waɗanda suka yi laifi, sabõda abin da suka kasance sunã yi na mãkirci |