Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 129 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿وَكَذَٰلِكَ نُوَلِّي بَعۡضَ ٱلظَّٰلِمِينَ بَعۡضَۢا بِمَا كَانُواْ يَكۡسِبُونَ ﴾
[الأنعَام: 129]
﴿وكذلك نولي بعض الظالمين بعضا بما كانوا يكسبون﴾ [الأنعَام: 129]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kamar wancan ne Muke jiɓintar da sashen azzalumai ga sashe, saboda abin da suka kasance suna tarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wancan ne Muke jiɓintar da sashen azzalumai ga sashe, saboda abin da suka kasance suna tarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wancan ne Muke jiɓintar da sãshen azzãlumai ga sãshe, sabõda abin da suka kasance sunã tãrãwa |