Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 130 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿يَٰمَعۡشَرَ ٱلۡجِنِّ وَٱلۡإِنسِ أَلَمۡ يَأۡتِكُمۡ رُسُلٞ مِّنكُمۡ يَقُصُّونَ عَلَيۡكُمۡ ءَايَٰتِي وَيُنذِرُونَكُمۡ لِقَآءَ يَوۡمِكُمۡ هَٰذَاۚ قَالُواْ شَهِدۡنَا عَلَىٰٓ أَنفُسِنَاۖ وَغَرَّتۡهُمُ ٱلۡحَيَوٰةُ ٱلدُّنۡيَا وَشَهِدُواْ عَلَىٰٓ أَنفُسِهِمۡ أَنَّهُمۡ كَانُواْ كَٰفِرِينَ ﴾
[الأنعَام: 130]
﴿يامعشر الجن والإنس ألم يأتكم رسل منكم يقصون عليكم آياتي وينذرونكم لقاء﴾ [الأنعَام: 130]
Abubakar Mahmood Jummi Ya jama'ar aljannu da mutane! Shin, manzanni daga gare ku ba su je muku ba suna labarta ayoyiNa a kanku, kuma suna yi muku gargaɗin haɗuwa da wannan yini naku? Suka ce: "Mun yi shaida a kan kawunanmu." Kuma rayuwar duniya ta ruɗe su. Kuma suka yi shaida a kan kawunansu cewa lalle ne su, sun kasance kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya jama'ar aljannu da mutane! Shin, manzanni daga gare ku ba su je muku ba suna labarta ayoyiNa a kanku, kuma suna yi muku gargaɗin haɗuwa da wannan yini naku? Suka ce: "Mun yi shaida a kan kawunanmu." Kuma rayuwar duniya ta ruɗe su. Kuma suka yi shaida a kan kawunansu cewa lalle ne su, sun kasance kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã jama'ar aljannu da mutãne! Shin, manzanni daga gare ku ba su jẽ muku ba sunã lãbarta ãyõyiNa a kanku, kuma sunã yi muku gargaɗin haɗuwa da wannan yini nãku? Suka ce: "Mun yi shaida a kan kãwunanmu." Kuma rãyuwar dũniya tã rũɗẽ su. Kuma suka yi shaida a kan kãwunansu cẽwa lalle ne sũ, sun kasance kãfirai |