Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 131 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿ذَٰلِكَ أَن لَّمۡ يَكُن رَّبُّكَ مُهۡلِكَ ٱلۡقُرَىٰ بِظُلۡمٖ وَأَهۡلُهَا غَٰفِلُونَ ﴾
[الأنعَام: 131]
﴿ذلك أن لم يكن ربك مهلك القرى بظلم وأهلها غافلون﴾ [الأنعَام: 131]
Abubakar Mahmood Jummi Wanan kuwa saboda Ubangijinka bai kasance Mai halaka alƙaryoyi saboda wani zalunci ba ne, alhali kuwa mutanensu suna jahilai |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanan kuwa saboda Ubangijinka bai kasance Mai halaka alƙaryoyi saboda wani zalunci ba ne, alhali kuwa mutanensu suna jahilai |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanan kuwa sabõda Ubangijinka bai kasance Mai halaka alƙaryõyi sabõda wani zãlunci ba ne, alhãli kuwa mutãnensu sunã jãhilai |