Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 135 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿قُلۡ يَٰقَوۡمِ ٱعۡمَلُواْ عَلَىٰ مَكَانَتِكُمۡ إِنِّي عَامِلٞۖ فَسَوۡفَ تَعۡلَمُونَ مَن تَكُونُ لَهُۥ عَٰقِبَةُ ٱلدَّارِۚ إِنَّهُۥ لَا يُفۡلِحُ ٱلظَّٰلِمُونَ ﴾
[الأنعَام: 135]
﴿قل ياقوم اعملوا على مكانتكم إني عامل فسوف تعلمون من تكون له﴾ [الأنعَام: 135]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ya ku mutanena! Ku yi aiki a kan halinku, lalle ne ni mai aiki ne, sa'an nan da sannu za ku san wanda aƙibar gida za ta kasance a gare shi. Lalle ne shi, azzalumai ba za su ci nasara ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ya ku mutanena! Ku yi aiki a kan halinku, lalle ne ni mai aiki ne, sa'an nan da sannu za ku san wanda aƙibar gida za ta kasance a gare shi. Lalle ne shi, azzalumai ba za su ci nasara ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Yã ku mutãnena! Ku yi aiki a kan halinku, lalle ne nĩ mai aiki ne, sa'an nan da sannu zã ku san wanda ãƙibar gida zã ta kasance a gare shi. Lalle ne shi, azzãlumai bã zã su ci nasarã ba |