Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 136 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿وَجَعَلُواْ لِلَّهِ مِمَّا ذَرَأَ مِنَ ٱلۡحَرۡثِ وَٱلۡأَنۡعَٰمِ نَصِيبٗا فَقَالُواْ هَٰذَا لِلَّهِ بِزَعۡمِهِمۡ وَهَٰذَا لِشُرَكَآئِنَاۖ فَمَا كَانَ لِشُرَكَآئِهِمۡ فَلَا يَصِلُ إِلَى ٱللَّهِۖ وَمَا كَانَ لِلَّهِ فَهُوَ يَصِلُ إِلَىٰ شُرَكَآئِهِمۡۗ سَآءَ مَا يَحۡكُمُونَ ﴾
[الأنعَام: 136]
﴿وجعلوا لله مما ذرأ من الحرث والأنعام نصيبا فقالوا هذا لله بزعمهم﴾ [الأنعَام: 136]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma sun sanya wani rabo ga Allah daga abin da Ya halitta daga shuka da dabbobi, sai suka ce: "Wannan* na Allah ne," da riyawarsu "Kuma wannan na abubuwan shirkinmu ne." Sa'an nan |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sun sanya wani rabo ga Allah daga abin da Ya halitta daga shuka da dabbobi, sai suka ce: "Wannan na Allah ne," da riyawarsu "Kuma wannan na abubuwan shirkinmu ne." Sa'an nan |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sun sanya wani rabõ ga Allah daga abin da Ya halitta daga shũka da dabbõbi, sai suka ce: "Wannan na Allah ne," da riyãwarsu "Kuma wannan na abũbuwan shirkinmu ne." Sa'an nan |