Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 141 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿۞ وَهُوَ ٱلَّذِيٓ أَنشَأَ جَنَّٰتٖ مَّعۡرُوشَٰتٖ وَغَيۡرَ مَعۡرُوشَٰتٖ وَٱلنَّخۡلَ وَٱلزَّرۡعَ مُخۡتَلِفًا أُكُلُهُۥ وَٱلزَّيۡتُونَ وَٱلرُّمَّانَ مُتَشَٰبِهٗا وَغَيۡرَ مُتَشَٰبِهٖۚ كُلُواْ مِن ثَمَرِهِۦٓ إِذَآ أَثۡمَرَ وَءَاتُواْ حَقَّهُۥ يَوۡمَ حَصَادِهِۦۖ وَلَا تُسۡرِفُوٓاْۚ إِنَّهُۥ لَا يُحِبُّ ٱلۡمُسۡرِفِينَ ﴾
[الأنعَام: 141]
﴿وهو الذي أنشأ جنات معروشات وغير معروشات والنخل والزرع مختلفا أكله والزيتون﴾ [الأنعَام: 141]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Shi ne Wanda Ya ƙaga halittar gonaki masu rumfuna da wasun masu rumfuna da dabinai da shuka, mai saɓawa ga 'ya'yansa na ci, da zaituni da rummani mai kama da juna da wanin mai kama da juna. Ku ci daga 'ya'yan itacensa, idan ya yi 'ya'yan, kuma ku bayar da hakkinSa a ranar girbinsa, kuma kada ku yi ɓarna. Lalle ne Shi, ba Ya son mafarauta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne Wanda Ya ƙaga halittar gonaki masu rumfuna da wasun masu rumfuna da dabinai da shuka, mai saɓawa ga 'ya'yansa na ci, da zaituni da rummani mai kama da juna da wanin mai kama da juna. Ku ci daga 'ya'yan itacensa, idan ya yi 'ya'yan, kuma ku bayar da hakkinSa a ranar girbinsa, kuma kada ku yi ɓarna. Lalle ne Shi, ba Ya son mafarauta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shĩ ne Wanda Ya ƙãga halittar gõnaki mãsu rumfuna da wasun mãsu rumfuna da dabĩnai da shũka, mai sãɓãwa ga 'yã'yansa na ci, da zaituni da rummãni mai kama da jũna da wanin mai kama da jũna. Ku ci daga 'ya'yan itãcensa, idan ya yi 'yã'yan, kuma ku bãyar da hakkinSa a rãnar girbinsa, kuma kada ku yi ɓarna. Lalle ne Shĩ, ba Ya son mafarauta |