Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 16 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿مَّن يُصۡرَفۡ عَنۡهُ يَوۡمَئِذٖ فَقَدۡ رَحِمَهُۥۚ وَذَٰلِكَ ٱلۡفَوۡزُ ٱلۡمُبِينُ ﴾
[الأنعَام: 16]
﴿من يصرف عنه يومئذ فقد رحمه وذلك الفوز المبين﴾ [الأنعَام: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda aka juyar da shi daga gare shi, a wannan Ranar, to, lalle ne, (Allah) Ya yi masa rahama, Kuma wannan ne tsira bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda aka juyar da shi daga gare shi, a wannan Ranar, to, lalle ne, (Allah) Ya yi masa rahama, Kuma wannan ne tsira bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda aka jũyar da shi daga gare shi, a wannan Rãnar, to, lalle ne, (Allah) Yã yi masa rahama, Kuma wannan ne tsĩra bayyananniya |