Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 151 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿۞ قُلۡ تَعَالَوۡاْ أَتۡلُ مَا حَرَّمَ رَبُّكُمۡ عَلَيۡكُمۡۖ أَلَّا تُشۡرِكُواْ بِهِۦ شَيۡـٔٗاۖ وَبِٱلۡوَٰلِدَيۡنِ إِحۡسَٰنٗاۖ وَلَا تَقۡتُلُوٓاْ أَوۡلَٰدَكُم مِّنۡ إِمۡلَٰقٖ نَّحۡنُ نَرۡزُقُكُمۡ وَإِيَّاهُمۡۖ وَلَا تَقۡرَبُواْ ٱلۡفَوَٰحِشَ مَا ظَهَرَ مِنۡهَا وَمَا بَطَنَۖ وَلَا تَقۡتُلُواْ ٱلنَّفۡسَ ٱلَّتِي حَرَّمَ ٱللَّهُ إِلَّا بِٱلۡحَقِّۚ ذَٰلِكُمۡ وَصَّىٰكُم بِهِۦ لَعَلَّكُمۡ تَعۡقِلُونَ ﴾
[الأنعَام: 151]
﴿قل تعالوا أتل ما حرم ربكم عليكم ألا تشركوا به شيئا وبالوالدين﴾ [الأنعَام: 151]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ku zo, in karanta abin da Ubangijinku Ya haramta." wajibi ne a kanku kada ku yi shirkin kome da Shi, kuma ga mahaifa biyu (ku kyautata) kyautatawa, kuma kada ku kashe ɗiyanku saboda talauci, Mu ne Muke azurta ku, ku da su, kuma kada ku kusanci abubuwa alfasha, abin da ya bayyana daga gare ta da abin da ya ɓoyu, kada ku kashe rai wanda Allah Ya haramta, face da hakki. Wannan ne (Allah) Ya yi muku wasiyya da Shi: Tsammaninku, kuna hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku zo, in karanta abin da Ubangijinku Ya haramta." wajibi ne a kanku kada ku yi shirkin kome da Shi, kuma ga mahaifa biyu (ku kyautata) kyautatawa, kuma kada ku kashe ɗiyanku saboda talauci, Mu ne Muke azurta ku, ku da su, kuma kada ku kusanci abubuwa alfasha, abin da ya bayyana daga gare ta da abin da ya ɓoyu, kada ku kashe rai wanda Allah Ya haramta, face da hakki. Wannan ne (Allah) Ya yi muku wasiyya da Shi: Tsammaninku, kuna hankalta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku zo, in karanta abin da Ubangijinku Ya haramta." wãjibi ne a kanku kada ku yi shirkin kõme da Shi, kuma ga mahaifa biyu (ku kyautata) kyautatãwa, kuma kada ku kashe ɗiyanku sabõda talauci, Mũ ne Muke azurta ku, kũ da su, kuma kada ku kusanci abũbuwa alfãsha, abin da ya bayyana daga gare ta da abin da ya ɓõyu, kada ku kashe rai wanda Allah Ya haramta, fãce da hakki. Wannan ne (Allah) Ya yi muku wasiyya da Shi: Tsammãninku, kunã hankalta |