Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 150 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿قُلۡ هَلُمَّ شُهَدَآءَكُمُ ٱلَّذِينَ يَشۡهَدُونَ أَنَّ ٱللَّهَ حَرَّمَ هَٰذَاۖ فَإِن شَهِدُواْ فَلَا تَشۡهَدۡ مَعَهُمۡۚ وَلَا تَتَّبِعۡ أَهۡوَآءَ ٱلَّذِينَ كَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَا وَٱلَّذِينَ لَا يُؤۡمِنُونَ بِٱلۡأٓخِرَةِ وَهُم بِرَبِّهِمۡ يَعۡدِلُونَ ﴾
[الأنعَام: 150]
﴿قل هلم شهداءكم الذين يشهدون أن الله حرم هذا فإن شهدوا فلا﴾ [الأنعَام: 150]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ku kawo shaidunku, waɗanda suke bayar da shaidar cewa Allah ne Ya haramta wannan." To idan sun kawo shaida kada ka yi shaida tare da su. Kuma kada ka bi son zuciyoyin waɗanda suka ƙaryata, game da ayoyinMu, da waɗanda ba su yin imani da Lahira, alhali kuwa su daga Ubangijinsu suna karkacewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku kawo shaidunku, waɗanda suke bayar da shaidar cewa Allah ne Ya haramta wannan." To idan sun kawo shaida kada ka yi shaida tare da su. Kuma kada ka bi son zuciyoyin waɗanda suka ƙaryata, game da ayoyinMu, da waɗanda ba su yin imani da Lahira, alhali kuwa su daga Ubangijinsu suna karkacewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ku kãwo shaidunku, waɗanda suke bãyar da shaidar cẽwa Allah ne Ya haramta wannan." To idan sun kãwo shaida kada ka yi shaida tãre da su. Kuma kada ka bi son zũciyõyin waɗanda suka ƙaryata, game da ãyõyinMu, da waɗanda bã su yin ĩmãni da Lãhira, alhãli kuwa sũ daga Ubangijinsu suna karkacẽwa |