×

Kada ku kusanci dũkiyar marãya fãce da wadda take ita ce mafi 6:152 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-An‘am ⮕ (6:152) ayat 152 in Hausa

6:152 Surah Al-An‘am ayat 152 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 152 - الأنعَام - Page - Juz 8

﴿وَلَا تَقۡرَبُواْ مَالَ ٱلۡيَتِيمِ إِلَّا بِٱلَّتِي هِيَ أَحۡسَنُ حَتَّىٰ يَبۡلُغَ أَشُدَّهُۥۚ وَأَوۡفُواْ ٱلۡكَيۡلَ وَٱلۡمِيزَانَ بِٱلۡقِسۡطِۖ لَا نُكَلِّفُ نَفۡسًا إِلَّا وُسۡعَهَاۖ وَإِذَا قُلۡتُمۡ فَٱعۡدِلُواْ وَلَوۡ كَانَ ذَا قُرۡبَىٰۖ وَبِعَهۡدِ ٱللَّهِ أَوۡفُواْۚ ذَٰلِكُمۡ وَصَّىٰكُم بِهِۦ لَعَلَّكُمۡ تَذَكَّرُونَ ﴾
[الأنعَام: 152]

Kada ku kusanci dũkiyar marãya fãce da wadda take ita ce mafi kyau, har ya kai ga ƙarfinsa. Kuma ku cika mũdu da sikẽli da ãdalci, bã Mu kallafã wa rai fãce iyãwarsa. Kuma idan kun faɗi magana, to, ku yi ãdalci, kuma ko dã yã kasance ma'abũcin zumunta ne. Kuma da alkawarin Allah ku cika. wannan ne Ya yi muku wasiyya da shi: Tsammãninku, kunã tunãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولا تقربوا مال اليتيم إلا بالتي هي أحسن حتى يبلغ أشده وأوفوا, باللغة الهوسا

﴿ولا تقربوا مال اليتيم إلا بالتي هي أحسن حتى يبلغ أشده وأوفوا﴾ [الأنعَام: 152]

Abubakar Mahmood Jummi
Kada ku kusanci dukiyar maraya face da wadda take ita ce mafi kyau, har ya kai ga ƙarfinsa. Kuma ku cika mudu da sikeli da adalci, ba Mu kallafa wa rai face iyawarsa. Kuma idan kun faɗi magana, to, ku yi adalci, kuma ko da ya kasance ma'abucin zumunta ne. Kuma da alkawarin Allah ku cika. wannan ne Ya yi muku wasiyya da shi: Tsammaninku, kuna tunawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kada ku kusanci dukiyar maraya face da wadda take ita ce mafi kyau, har ya kai ga ƙarfinsa. Kuma ku cika mudu da sikeli da adalci, ba Mu kallafa wa rai face iyawarsa. Kuma idan kun faɗi magana, to, ku yi adalci, kuma ko da ya kasance ma'abucin zumunta ne. Kuma da alkawarin Allah ku cika. wannan ne Ya yi muku wasiyya da shi: Tsammaninku, kuna tunawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kada ku kusanci dũkiyar marãya fãce da wadda take ita ce mafi kyau, har ya kai ga ƙarfinsa. Kuma ku cika mũdu da sikẽli da ãdalci, bã Mu kallafã wa rai fãce iyãwarsa. Kuma idan kun faɗi magana, to, ku yi ãdalci, kuma ko dã yã kasance ma'abũcin zumunta ne. Kuma da alkawarin Allah ku cika. wannan ne Ya yi muku wasiyya da shi: Tsammãninku, kunã tunãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek