Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 153 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿وَأَنَّ هَٰذَا صِرَٰطِي مُسۡتَقِيمٗا فَٱتَّبِعُوهُۖ وَلَا تَتَّبِعُواْ ٱلسُّبُلَ فَتَفَرَّقَ بِكُمۡ عَن سَبِيلِهِۦۚ ذَٰلِكُمۡ وَصَّىٰكُم بِهِۦ لَعَلَّكُمۡ تَتَّقُونَ ﴾
[الأنعَام: 153]
﴿وأن هذا صراطي مستقيما فاتبعوه ولا تتبعوا السبل فتفرق بكم عن سبيله﴾ [الأنعَام: 153]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle wannan ne tafarkiNa, yana madaidaici: Sai ku bi shi, kuma kada ku bi wasu hanyoyi, su rarrabu da ku daga barin hanyaTa. Wannan ne Allah Ya yi muku wasiyya da shi tsammaninku, kuna yin taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle wannan ne tafarkiNa, yana madaidaici: Sai ku bi shi, kuma kada ku bi wasu hanyoyi, su rarrabu da ku daga barin hanyaTa. Wannan ne Allah Ya yi muku wasiyya da shi tsammaninku, kuna yin taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle wannan ne tafarkĩNa, yana madaidaici: Sai ku bĩ shi, kuma kada ku bi wasu hanyõyi, su rarrabu da ku daga barin hanyãTa. Wannan ne Allah Ya yi muku wasiyya da shi tsammãninku, kunã yin taƙawa |