Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 159 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ فَرَّقُواْ دِينَهُمۡ وَكَانُواْ شِيَعٗا لَّسۡتَ مِنۡهُمۡ فِي شَيۡءٍۚ إِنَّمَآ أَمۡرُهُمۡ إِلَى ٱللَّهِ ثُمَّ يُنَبِّئُهُم بِمَا كَانُواْ يَفۡعَلُونَ ﴾
[الأنعَام: 159]
﴿إن الذين فرقوا دينهم وكانوا شيعا لست منهم في شيء إنما أمرهم﴾ [الأنعَام: 159]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda* suka rarraba addininsu, kuma suka kasance ƙungiya-ƙungiya, kai ba ka zama daga gare su ba, a cikin kome: abin sani kawai al'amarinsu zuwa ga Allah yake. Sa'an nan Ya ba su labari game da abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka rarraba addininsu, kuma suka kasance ƙungiya-ƙungiya, kai ba ka zama daga gare su ba, a cikin kome: abin sani kawai al'amarinsu zuwa ga Allah yake. Sa'an nan Ya ba su labari game da abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suka rarraba addininsu, kuma suka kasance ƙungiyã-ƙungiyã, kai ba ka zama daga gare su ba, a cikin kõme: abin sani kawai al'amarinsu zuwa ga Allah yake. Sa'an nan Ya bã su lãbãri game da abin da suka kasance sunã aikatãwa |