Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 160 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿مَن جَآءَ بِٱلۡحَسَنَةِ فَلَهُۥ عَشۡرُ أَمۡثَالِهَاۖ وَمَن جَآءَ بِٱلسَّيِّئَةِ فَلَا يُجۡزَىٰٓ إِلَّا مِثۡلَهَا وَهُمۡ لَا يُظۡلَمُونَ ﴾
[الأنعَام: 160]
﴿من جاء بالحسنة فله عشر أمثالها ومن جاء بالسيئة فلا يجزى إلا﴾ [الأنعَام: 160]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda ya zo da kyakkyawan aiki guda, to, yana da goma ɗin misalansa. Kuma wanda ya zo da mugun aiki guda, to, ba za a saka masa ba face da misalinsa. Kuma su ba a zaluntar su |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya zo da kyakkyawan aiki guda, to, yana da goma ɗin misalansa. Kuma wanda ya zo da mugun aiki guda, to, ba za a saka masa ba face da misalinsa. Kuma su ba a zaluntar su |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya zo da kyakkyãwan aiki guda, to, yanã da gõma ɗin misãlansa. Kuma wanda ya zo da mũgun aiki gũda, to, bã zã a sãka masa ba fãce da misãlinsa. Kuma sũ bã a zãluntar su |