Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 162 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿قُلۡ إِنَّ صَلَاتِي وَنُسُكِي وَمَحۡيَايَ وَمَمَاتِي لِلَّهِ رَبِّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[الأنعَام: 162]
﴿قل إن صلاتي ونسكي ومحياي ومماتي لله رب العالمين﴾ [الأنعَام: 162]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Lalle ne sallata, da baikona, da rayuwata, da mutuwata, na Allah ne Ubangijin talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Lalle ne sallata, da baikona, da rayuwata, da mutuwata, na Allah ne Ubangijin talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Lalle ne sallãta, da baikõna, da rãyuwãta, da mutuwãta, na Allah ne Ubangijin tãlikai |