Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 161 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿قُلۡ إِنَّنِي هَدَىٰنِي رَبِّيٓ إِلَىٰ صِرَٰطٖ مُّسۡتَقِيمٖ دِينٗا قِيَمٗا مِّلَّةَ إِبۡرَٰهِيمَ حَنِيفٗاۚ وَمَا كَانَ مِنَ ٱلۡمُشۡرِكِينَ ﴾
[الأنعَام: 161]
﴿قل إنني هداني ربي إلى صراط مستقيم دينا قيما ملة إبراهيم حنيفا﴾ [الأنعَام: 161]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Lalle ni, Ubangijina Ya shiryar da ni zuwa ga tafarki madaidaici, addini, ƙimantawa (ga abubuwa), mai aƙidar Ibrahim, mai karkata zuwa ga gaskiya, kuma bai kasance daga masu shirki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Lalle ni, Ubangijina Ya shiryar da ni zuwa ga tafarki madaidaici, addini, ƙimantawa (ga abubuwa), mai aƙidar Ibrahim, mai karkata zuwa ga gaskiya, kuma bai kasance daga masu shirki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Lalle nĩ, Ubangijina Yã shiryar da ni zuwa ga tafarki madaidaici, addĩni, ƙĩmantãwa (ga abũbuwa), mai aƙĩdar Ibrãhĩm, mai karkata zuwa ga gaskiya, kuma bai kasance daga mãsu shirki ba |