Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 163 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿لَا شَرِيكَ لَهُۥۖ وَبِذَٰلِكَ أُمِرۡتُ وَأَنَا۠ أَوَّلُ ٱلۡمُسۡلِمِينَ ﴾
[الأنعَام: 163]
﴿لا شريك له وبذلك أمرت وأنا أول المسلمين﴾ [الأنعَام: 163]
Abubakar Mahmood Jummi Babu abokin tarayya a gare Shi. Kuma da wancan aka umurce ni, kuma ni ne farkon masu sallamawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Babu abokin tarayya a gare Shi. Kuma da wancan aka umurce ni, kuma ni ne farkon masu sallamawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Bãbu abõkin tãrayya a gare Shi. Kuma da wancan aka umurce ni, kuma ni ne farkon mãsu sallamãwa |