×

Ka ce: "Shin wanin Allah nake nẽma ya zama Ubangiji, alhãli kuwa 6:164 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-An‘am ⮕ (6:164) ayat 164 in Hausa

6:164 Surah Al-An‘am ayat 164 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 164 - الأنعَام - Page - Juz 8

﴿قُلۡ أَغَيۡرَ ٱللَّهِ أَبۡغِي رَبّٗا وَهُوَ رَبُّ كُلِّ شَيۡءٖۚ وَلَا تَكۡسِبُ كُلُّ نَفۡسٍ إِلَّا عَلَيۡهَاۚ وَلَا تَزِرُ وَازِرَةٞ وِزۡرَ أُخۡرَىٰۚ ثُمَّ إِلَىٰ رَبِّكُم مَّرۡجِعُكُمۡ فَيُنَبِّئُكُم بِمَا كُنتُمۡ فِيهِ تَخۡتَلِفُونَ ﴾
[الأنعَام: 164]

Ka ce: "Shin wanin Allah nake nẽma ya zama Ubangiji, alhãli kuwa Shĩ ne Ubangijin dukan kõme? Kuma wani rai bã ya yin tsirfa fãce dõmin kansa, kuma mai ɗaukar nauyi, bã ya ɗaukar nauyin wani, sa'an nan kuma kõmawarku zuwa ga Ubangijinku take; Sa'an nan Yã bã ku lãbãri ga abin da kuka kasance, a cikinsa, kunã sãɓã wa jũnã

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قل أغير الله أبغي ربا وهو رب كل شيء ولا تكسب كل, باللغة الهوسا

﴿قل أغير الله أبغي ربا وهو رب كل شيء ولا تكسب كل﴾ [الأنعَام: 164]

Abubakar Mahmood Jummi
Ka ce: "Shin wanin Allah nake nema ya zama Ubangiji, alhali kuwa Shi ne Ubangijin dukan kome? Kuma wani rai ba ya yin tsirfa face domin kansa, kuma mai ɗaukar nauyi, ba ya ɗaukar nauyin wani, sa'an nan kuma komawarku zuwa ga Ubangijinku take; Sa'an nan Ya ba ku labari ga abin da kuka kasance, a cikinsa, kuna saɓa wa juna
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Shin wanin Allah nake nema ya zama Ubangiji, alhali kuwa Shi ne Ubangijin dukan kome? Kuma wani rai ba ya yin tsirfa face domin kansa, kuma mai ɗaukar nauyi, ba ya ɗaukar nauyin wani, sa'an nan kuma komawarku zuwa ga Ubangijinku take; Sa'an nan Ya ba ku labari ga abin da kuka kasance, a cikinsa, kuna saɓa wa juna
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Shin wanin Allah nake nẽma ya zama Ubangiji, alhãli kuwa Shĩ ne Ubangijin dukan kõme? Kuma wani rai bã ya yin tsirfa fãce dõmin kansa, kuma mai ɗaukar nauyi, bã ya ɗaukar nauyin wani, sa'an nan kuma kõmawarku zuwa ga Ubangijinku take; Sa'an nan Yã bã ku lãbãri ga abin da kuka kasance, a cikinsa, kunã sãɓã wa jũnã
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek