Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 165 - الأنعَام - Page - Juz 8
﴿وَهُوَ ٱلَّذِي جَعَلَكُمۡ خَلَٰٓئِفَ ٱلۡأَرۡضِ وَرَفَعَ بَعۡضَكُمۡ فَوۡقَ بَعۡضٖ دَرَجَٰتٖ لِّيَبۡلُوَكُمۡ فِي مَآ ءَاتَىٰكُمۡۗ إِنَّ رَبَّكَ سَرِيعُ ٱلۡعِقَابِ وَإِنَّهُۥ لَغَفُورٞ رَّحِيمُۢ ﴾
[الأنعَام: 165]
﴿وهو الذي جعلكم خلائف الأرض ورفع بعضكم فوق بعض درجات ليبلوكم في﴾ [الأنعَام: 165]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Shi ne wanda Ya sanya ku masu maye wa junaga ƙasa. Kuma Ya ɗaukaka sashenku bisa ga sashe da darajoji; domin Ya jarraba ku a cikin abin da Ya ba ku." Lalle ne, Ubangijinka Mai gaggawar uƙkuba ne, kuma lalle ne Shi, haƙiƙa, Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne wanda Ya sanya ku masu maye wa junaga ƙasa. Kuma Ya ɗaukaka sashenku bisa ga sashe da darajoji; domin Ya jarraba ku a cikin abin da Ya ba ku." Lalle ne, Ubangijinka Mai gaggawar uƙkuba ne, kuma lalle ne Shi, haƙiƙa, Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shĩ ne wanda Ya sanya ku mãsu maye wa jũnaga ƙasa. Kuma Ya ɗaukaka sãshenku bisa ga sãshe da darajõji; dõmin Ya jarraba ku a cikin abin da Ya bã ku." Lalle ne, Ubangijinka Mai gaggãwar uƙkũba ne, kuma lalle ne Shi, haƙĩƙa, Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |