Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 1 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِ ٱلَّذِي خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ وَجَعَلَ ٱلظُّلُمَٰتِ وَٱلنُّورَۖ ثُمَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بِرَبِّهِمۡ يَعۡدِلُونَ ﴾
[الأنعَام: 1]
﴿الحمد لله الذي خلق السموات والأرض وجعل الظلمات والنور ثم الذين كفروا﴾ [الأنعَام: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Godiya ta tabbata ga Allah wanda Ya halitta sammai da ƙasa, kuma Ya sanya duffai da haske*, sa'an nan kuma waɗanda suka kafirta, da Ubangijinsu suke karkacewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Godiya ta tabbata ga Allah wanda Ya halitta sammai da ƙasa, kuma Ya sanya duffai da haske, sa'an nan kuma waɗanda suka kafirta, da Ubangijinsu suke karkacewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Gõdiya ta tabbata ga Allah wanda Ya halitta sammai da ƙasa, kuma Ya sanya duffai da haske, sa'an nan kuma waɗanda suka kãfirta, da Ubangijinsu suke karkacewa |