Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 23 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿ثُمَّ لَمۡ تَكُن فِتۡنَتُهُمۡ إِلَّآ أَن قَالُواْ وَٱللَّهِ رَبِّنَا مَا كُنَّا مُشۡرِكِينَ ﴾
[الأنعَام: 23]
﴿ثم لم تكن فتنتهم إلا أن قالوا والله ربنا ما كنا مشركين﴾ [الأنعَام: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma fitinarsu ba ta kasance ba, face domin sun ce: "Muna rantsuwa da Allah Ubangijinmu, ba mu kasance masu yin shirki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma fitinarsu ba ta kasance ba, face domin sun ce: "Muna rantsuwa da Allah Ubangijinmu, ba mu kasance masu yin shirki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma fitinarsu ba ta kasance ba, fãce dõmin sun ce: "Munã rantsuwa da Allah Ubangijinmu, ba mu kasance mãsu yin shirki ba |