Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 24 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿ٱنظُرۡ كَيۡفَ كَذَبُواْ عَلَىٰٓ أَنفُسِهِمۡۚ وَضَلَّ عَنۡهُم مَّا كَانُواْ يَفۡتَرُونَ ﴾
[الأنعَام: 24]
﴿انظر كيف كذبوا على أنفسهم وضل عنهم ما كانوا يفترون﴾ [الأنعَام: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Ka duba yadda suka ƙaryata kansu! Kuma abin da suka kasance suna ƙirƙira ƙaryarsa, ya ɓace daga gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka duba yadda suka ƙaryata kansu! Kuma abin da suka kasance suna ƙirƙira ƙaryarsa, ya ɓace daga gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka dũba yadda suka ƙaryata kansu! Kuma abin da suka kasance sunã ƙirƙira ƙaryarsa, ya ɓace daga gare su |