Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 22 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَيَوۡمَ نَحۡشُرُهُمۡ جَمِيعٗا ثُمَّ نَقُولُ لِلَّذِينَ أَشۡرَكُوٓاْ أَيۡنَ شُرَكَآؤُكُمُ ٱلَّذِينَ كُنتُمۡ تَزۡعُمُونَ ﴾
[الأنعَام: 22]
﴿ويوم نحشرهم جميعا ثم نقول للذين أشركوا أين شركاؤكم الذين كنتم تزعمون﴾ [الأنعَام: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ranar da Muka tara su gaba ɗaya, sa'an nan Mu ce wa waɗanda suka yi shirki: "Ina abokan tarayyarku waɗanda kuka kasance kuna riyawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ranar da Muka tara su gaba ɗaya, sa'an nan Mu ce wa waɗanda suka yi shirki: "Ina abokan tarayyarku waɗanda kuka kasance kuna riyawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma rãnar da Muka tãra su gabã ɗaya, sa'an nan Mu ce wa waɗanda suka yi shirki: "Inã abõkan tãrayyarku waɗanda kuka kasance kunã riyãwa |