×

Kuma daga cikinsu akwai wanda yake saurãre gare ka. Kuma Mun sanya 6:25 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-An‘am ⮕ (6:25) ayat 25 in Hausa

6:25 Surah Al-An‘am ayat 25 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 25 - الأنعَام - Page - Juz 7

﴿وَمِنۡهُم مَّن يَسۡتَمِعُ إِلَيۡكَۖ وَجَعَلۡنَا عَلَىٰ قُلُوبِهِمۡ أَكِنَّةً أَن يَفۡقَهُوهُ وَفِيٓ ءَاذَانِهِمۡ وَقۡرٗاۚ وَإِن يَرَوۡاْ كُلَّ ءَايَةٖ لَّا يُؤۡمِنُواْ بِهَاۖ حَتَّىٰٓ إِذَا جَآءُوكَ يُجَٰدِلُونَكَ يَقُولُ ٱلَّذِينَ كَفَرُوٓاْ إِنۡ هَٰذَآ إِلَّآ أَسَٰطِيرُ ٱلۡأَوَّلِينَ ﴾
[الأنعَام: 25]

Kuma daga cikinsu akwai wanda yake saurãre gare ka. Kuma Mun sanya abũbuwan rufi a kan zukãtansu dõmin kada su fahimcẽ shi kuma a cikin kunnuwansu (Mun sanya) wani nauyi. Kuma idan sun ga kõwace ãyã bã zã su yi ĩmãni da ita ba har idan sunjẽ maka sunã jãyayya da kai, waɗanda suka kãfirta sunã cẽwa: "Wannan bai zama ba fãce tãtsũniyõyin mutãnen farko

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ومنهم من يستمع إليك وجعلنا على قلوبهم أكنة أن يفقهوه وفي آذانهم, باللغة الهوسا

﴿ومنهم من يستمع إليك وجعلنا على قلوبهم أكنة أن يفقهوه وفي آذانهم﴾ [الأنعَام: 25]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma daga cikinsu akwai wanda yake saurare gare ka. Kuma Mun sanya abubuwan rufi a kan zukatansu domin kada su fahimce shi kuma a cikin kunnuwansu (Mun sanya) wani nauyi. Kuma idan sun ga kowace aya ba za su yi imani da ita ba har idan sunje maka suna jayayya da kai, waɗanda suka kafirta suna cewa: "Wannan bai zama ba face tatsuniyoyin mutanen farko
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma daga cikinsu akwai wanda yake saurare gare ka. Kuma Mun sanya abubuwan rufi a kan zukatansu domin kada su fahimce shi kuma a cikin kunnuwansu (Mun sanya) wani nauyi. Kuma idan sun ga kowace aya ba za su yi imani da ita ba har idan sunje maka suna jayayya da kai, waɗanda suka kafirta suna cewa: "Wannan bai zama ba face tatsuniyoyin mutanen farko
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma daga cikinsu akwai wanda yake saurãre gare ka. Kuma Mun sanya abũbuwan rufi a kan zukãtansu dõmin kada su fahimcẽ shi kuma a cikin kunnuwansu (Mun sanya) wani nauyi. Kuma idan sun ga kõwace ãyã bã zã su yi ĩmãni da ita ba har idan sunjẽ maka sunã jãyayya da kai, waɗanda suka kãfirta sunã cẽwa: "Wannan bai zama ba fãce tãtsũniyõyin mutãnen farko
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek