Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 26 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَهُمۡ يَنۡهَوۡنَ عَنۡهُ وَيَنۡـَٔوۡنَ عَنۡهُۖ وَإِن يُهۡلِكُونَ إِلَّآ أَنفُسَهُمۡ وَمَا يَشۡعُرُونَ ﴾
[الأنعَام: 26]
﴿وهم ينهون عنه وينأون عنه وإن يهلكون إلا أنفسهم وما يشعرون﴾ [الأنعَام: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna hanawa daga gare shi, kuma suna nisanta daga gare shi, kuma ba su halakarwa, face kansu, kuma ba su sansancewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna hanawa daga gare shi, kuma suna nisanta daga gare shi, kuma ba su halakarwa, face kansu, kuma ba su sansancewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sunã hanãwa daga gare shi, kuma sunã nĩsanta daga gare shi, kuma bã su halakarwa, fãce kansu, kuma bã su sansancẽwa |