Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 38 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَمَا مِن دَآبَّةٖ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَلَا طَٰٓئِرٖ يَطِيرُ بِجَنَاحَيۡهِ إِلَّآ أُمَمٌ أَمۡثَالُكُمۚ مَّا فَرَّطۡنَا فِي ٱلۡكِتَٰبِ مِن شَيۡءٖۚ ثُمَّ إِلَىٰ رَبِّهِمۡ يُحۡشَرُونَ ﴾
[الأنعَام: 38]
﴿وما من دابة في الأرض ولا طائر يطير بجناحيه إلا أمم أمثالكم﴾ [الأنعَام: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma babu wata dabba a cikin ƙasa kuma babu wani tsuntsu wanda yake tashi da fukafukinsa face al'umma ne misalanku. Ba Mu yi sakacin barin kome ba a cikin Littafi, sa'an nan kuma zuwa ga Ubangjinsu ake tara su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma babu wata dabba a cikin ƙasa kuma babu wani tsuntsu wanda yake tashi da fukafukinsa face al'umma ne misalanku. Ba Mu yi sakacin barin kome ba a cikin Littafi, sa'an nan kuma zuwa ga Ubangjinsu ake tara su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bãbu wata dabba a cikin ƙasa kuma bãbu wani tsuntsu wanda yake tashi da fukafukinsa fãce al'umma ne misãlanku. Ba Mu yi sakacin barin kõme ba a cikin Littãfi, sa'an nan kuma zuwa ga Ubangjinsu ake tãra su |