Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 39 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَٱلَّذِينَ كَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِنَا صُمّٞ وَبُكۡمٞ فِي ٱلظُّلُمَٰتِۗ مَن يَشَإِ ٱللَّهُ يُضۡلِلۡهُ وَمَن يَشَأۡ يَجۡعَلۡهُ عَلَىٰ صِرَٰطٖ مُّسۡتَقِيمٖ ﴾
[الأنعَام: 39]
﴿والذين كذبوا بآياتنا صم وبكم في الظلمات من يشأ الله يضلله ومن﴾ [الأنعَام: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka ƙaryata gameda ayoyin Mu, kurame ne kuma bebaye, acikin duffai. Wanda Allah Ya so Yana ɓatar da shi, kuma wanda Ya so zai sanya shi a kan hanya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka ƙaryata gameda ayoyinMu, kurame ne kuma bebaye, acikin duffai. Wanda Allah Ya so Yana ɓatar da shi, kuma wanda Ya so zai sanya shi a kan hanya madaidaiciya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka ƙaryata gameda ãyõyinMu, kurãme ne kuma bebãye, acikin duffai. Wanda Allah Ya so Yanã ɓatar da shi, kuma wanda Ya so zai sanya shi a kan hanya madaidaiciya |