Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 5 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿فَقَدۡ كَذَّبُواْ بِٱلۡحَقِّ لَمَّا جَآءَهُمۡ فَسَوۡفَ يَأۡتِيهِمۡ أَنۢبَٰٓؤُاْ مَا كَانُواْ بِهِۦ يَسۡتَهۡزِءُونَ ﴾
[الأنعَام: 5]
﴿فقد كذبوا بالحق لما جاءهم فسوف يأتيهم أنباء ما كانوا به يستهزئون﴾ [الأنعَام: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, lalle sun ƙaryata (Manzo) game da gaskiya, a lokacin da ta je musu, to labarun abin da suka kasance suna izgili da shi, za su je musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, lalle sun ƙaryata (Manzo) game da gaskiya, a lokacin da ta je musu, to labarun abin da suka kasance suna izgili da shi, za su je musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, lalle sun ƙaryata (Manzo) game da gaskiya, a lõkacin da ta jẽ musu, to lãbãrun abin da suka kasance sunã izgili da shi, zã su jẽ musu |