Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 41 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿بَلۡ إِيَّاهُ تَدۡعُونَ فَيَكۡشِفُ مَا تَدۡعُونَ إِلَيۡهِ إِن شَآءَ وَتَنسَوۡنَ مَا تُشۡرِكُونَ ﴾
[الأنعَام: 41]
﴿بل إياه تدعون فيكشف ما تدعون إليه إن شاء وتنسون ما تشركون﴾ [الأنعَام: 41]
Abubakar Mahmood Jummi A'a, Shi dai kuke kira sai Ya kuranye abin da kuke kira zuwa gare Shi, idan Ya so, kuma kuna mantawar abin da kuke yin shirkin tare da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi A'a, Shi dai kuke kira sai Ya kuranye abin da kuke kira zuwa gare Shi, idan Ya so, kuma kuna mantawar abin da kuke yin shirkin tare da shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ã'a, Shĩ dai kuke kira sai Ya kuranye abin da kuke kira zuwa gare Shi, idan Ya so, kuma kunã mantãwar abin da kuke yin shirkin tãre da shi |