Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 40 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿قُلۡ أَرَءَيۡتَكُمۡ إِنۡ أَتَىٰكُمۡ عَذَابُ ٱللَّهِ أَوۡ أَتَتۡكُمُ ٱلسَّاعَةُ أَغَيۡرَ ٱللَّهِ تَدۡعُونَ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ ﴾
[الأنعَام: 40]
﴿قل أرأيتكم إن أتاكم عذاب الله أو أتتكم الساعة أغير الله تدعون﴾ [الأنعَام: 40]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Shin, kun gan ku, idan azabar Allah ta zo muku, ko Sa'ar Tashin Kiyama ta zo muku, shin wanin Allah kuke kira, idan dai kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, kun gan ku, idan azabar Allah ta zo muku, ko Sa'ar Tashin Kiyama ta zo muku, shin wanin Allah kuke kira, idan dai kun kasance masu gaskiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shĩn, kun gan ku, idan azãbar Allah ta zo muku, kõ Sã'ar Tashin Kiyãma ta zo muku, shin wanin Allah kuke kira, idan dai kun kasance mãsu gaskiya |