Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 42 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَلَقَدۡ أَرۡسَلۡنَآ إِلَىٰٓ أُمَمٖ مِّن قَبۡلِكَ فَأَخَذۡنَٰهُم بِٱلۡبَأۡسَآءِ وَٱلضَّرَّآءِ لَعَلَّهُمۡ يَتَضَرَّعُونَ ﴾
[الأنعَام: 42]
﴿ولقد أرسلنا إلى أمم من قبلك فأخذناهم بالبأساء والضراء لعلهم يتضرعون﴾ [الأنعَام: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle Mun aika zuwa ga al'ummai daga gabaninka, sai Muka kama su da tsanani da cuta, tsammaninsu za su ƙanƙan da kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle Mun aika zuwa ga al'ummai daga gabaninka, sai Muka kama su da tsanani da cuta, tsammaninsu za su ƙanƙan da kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle Mun aika zuwa ga al'ummai daga gabãninka, sai Muka kãmã su da tsanani da cũta, tsammãninsu zã su ƙanƙan da kai |