Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 53 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَكَذَٰلِكَ فَتَنَّا بَعۡضَهُم بِبَعۡضٖ لِّيَقُولُوٓاْ أَهَٰٓؤُلَآءِ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَيۡهِم مِّنۢ بَيۡنِنَآۗ أَلَيۡسَ ٱللَّهُ بِأَعۡلَمَ بِٱلشَّٰكِرِينَ ﴾
[الأنعَام: 53]
﴿وكذلك فتنا بعضهم ببعض ليقولوا أهؤلاء من الله عليهم من بيننا أليس﴾ [الأنعَام: 53]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kamar wannan ne, Muka fitini sashensu da sashe, domin su ce: "Shin waɗannan ne Allah Ya yi falala a kansu daga tsakaninmu?" Shin, Allah bai zama Mafi sani ba ga masu godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wannan ne, Muka fitini sashensu da sashe, domin su ce: "Shin waɗannan ne Allah Ya yi falala a kansu daga tsakaninmu?" Shin, Allah bai zama Mafi sani ba ga masu godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wannan ne, Muka fitini sãshensu da sãshe, dõmin su ce: "Shin waɗannan ne Allah Ya yi falala a kansu daga tsakãninmu?" Shin, Allah bai zama Mafi sani ba ga mãsu gõdiya |