×

Kuma idan waɗanda suke yin ĩmãni da ãyõyinMu suka jẽ maka, sai 6:54 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-An‘am ⮕ (6:54) ayat 54 in Hausa

6:54 Surah Al-An‘am ayat 54 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 54 - الأنعَام - Page - Juz 7

﴿وَإِذَا جَآءَكَ ٱلَّذِينَ يُؤۡمِنُونَ بِـَٔايَٰتِنَا فَقُلۡ سَلَٰمٌ عَلَيۡكُمۡۖ كَتَبَ رَبُّكُمۡ عَلَىٰ نَفۡسِهِ ٱلرَّحۡمَةَ أَنَّهُۥ مَنۡ عَمِلَ مِنكُمۡ سُوٓءَۢا بِجَهَٰلَةٖ ثُمَّ تَابَ مِنۢ بَعۡدِهِۦ وَأَصۡلَحَ فَأَنَّهُۥ غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[الأنعَام: 54]

Kuma idan waɗanda suke yin ĩmãni da ãyõyinMu suka jẽ maka, sai ka ce: "Aminci ya tabbata a gareku; Ubangjinku Ya wajabta rahama ga kanSa, cẽwa lalle ne wanda ya aikata aibi da jãhilci daga cikinku, sa'an nan kuma ya tũba daga bãyansa, kuma ya gyãra, to, lalle Shi, Mai gãfara ne, Mai jin ƙai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإذا جاءك الذين يؤمنون بآياتنا فقل سلام عليكم كتب ربكم على نفسه, باللغة الهوسا

﴿وإذا جاءك الذين يؤمنون بآياتنا فقل سلام عليكم كتب ربكم على نفسه﴾ [الأنعَام: 54]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma idan waɗanda suke yin imani da ayoyinMu suka je maka, sai ka ce: "Aminci ya tabbata a gareku; Ubangjinku Ya wajabta rahama ga kanSa, cewa lalle ne wanda ya aikata aibi da jahilci daga cikinku, sa'an nan kuma ya tuba daga bayansa, kuma ya gyara, to, lalle Shi, Mai gafara ne, Mai jin ƙai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma idan waɗanda suke yin imani da ayoyinMu suka je maka, sai ka ce: "Aminci ya tabbata a gareku; Ubangjinku Ya wajabta rahama ga kanSa, cewa lalle ne wanda ya aikata aibi da jahilci daga cikinku, sa'an nan kuma ya tuba daga bayansa, kuma ya gyara, to, lalle Shi, Mai gafara ne, Mai jin ƙai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma idan waɗanda suke yin ĩmãni da ãyõyinMu suka jẽ maka, sai ka ce: "Aminci ya tabbata a gareku; Ubangjinku Ya wajabta rahama ga kanSa, cẽwa lalle ne wanda ya aikata aibi da jãhilci daga cikinku, sa'an nan kuma ya tũba daga bãyansa, kuma ya gyãra, to, lalle Shi, Mai gãfara ne, Mai jin ƙai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek