Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 52 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَلَا تَطۡرُدِ ٱلَّذِينَ يَدۡعُونَ رَبَّهُم بِٱلۡغَدَوٰةِ وَٱلۡعَشِيِّ يُرِيدُونَ وَجۡهَهُۥۖ مَا عَلَيۡكَ مِنۡ حِسَابِهِم مِّن شَيۡءٖ وَمَا مِنۡ حِسَابِكَ عَلَيۡهِم مِّن شَيۡءٖ فَتَطۡرُدَهُمۡ فَتَكُونَ مِنَ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[الأنعَام: 52]
﴿ولا تطرد الذين يدعون ربهم بالغداة والعشي يريدون وجهه ما عليك من﴾ [الأنعَام: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ka kori waɗanda* suke kiran Ubangijinsu safe da maraice, suna nufin yardarSa, babu wani abu daga hisabinsu a kanka, kuma babu wani abu daga hisabinka a kansu, har ka kore su ka kasance daga azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka kori waɗanda suke kiran Ubangijinsu safe da maraice, suna nufin yardarSa, babu wani abu daga hisabinsu a kanka, kuma babu wani abu daga hisabinka a kansu, har ka kore su ka kasance daga azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka kõri waɗanda suke kiran Ubangijinsu sãfe da maraice, sunã nufin yardarSa, babu wani abu daga hisãbinsu a kanka, kuma babu wani abu daga hisãbinka a kansu, har ka kõre su ka kasance daga azzãlumai |