Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 68 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَإِذَا رَأَيۡتَ ٱلَّذِينَ يَخُوضُونَ فِيٓ ءَايَٰتِنَا فَأَعۡرِضۡ عَنۡهُمۡ حَتَّىٰ يَخُوضُواْ فِي حَدِيثٍ غَيۡرِهِۦۚ وَإِمَّا يُنسِيَنَّكَ ٱلشَّيۡطَٰنُ فَلَا تَقۡعُدۡ بَعۡدَ ٱلذِّكۡرَىٰ مَعَ ٱلۡقَوۡمِ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[الأنعَام: 68]
﴿وإذا رأيت الذين يخوضون في آياتنا فأعرض عنهم حتى يخوضوا في حديث﴾ [الأنعَام: 68]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan ka ga waɗanda suke kutsawa a cikin ayoyinMu, to, ka bijire daga gare su, sai sun kutsa a cikin wani labari waninsa. Kuma imma dai shaiɗan lalle ya mantar da kai, to, kada ka zauna a bayan tunawa tare da mutane azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan ka ga waɗanda suke kutsawa a cikin ayoyinMu, to, ka bijire daga gare su, sai sun kutsa a cikin wani labari waninsa. Kuma imma dai shaiɗan lalle ya mantar da kai, to, kada ka zauna a bayan tunawa tare da mutane azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan kã ga waɗanda suke kũtsawa a cikin ãyõyinMu, to, ka bijire daga gare su, sai sun kũtsa a cikin wani lãbãri waninsa. Kuma imma dai shaiɗan lalle ya mantar da kai, to, kada ka zauna a bayan tunãwa tãre da mutãne azzãlumai |