Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 69 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَمَا عَلَى ٱلَّذِينَ يَتَّقُونَ مِنۡ حِسَابِهِم مِّن شَيۡءٖ وَلَٰكِن ذِكۡرَىٰ لَعَلَّهُمۡ يَتَّقُونَ ﴾
[الأنعَام: 69]
﴿وما على الذين يتقون من حسابهم من شيء ولكن ذكرى لعلهم يتقون﴾ [الأنعَام: 69]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma babu wani abu daga hisabinsu (masu kutsawa a cikin ayoyin Allah (a kan masu taƙawa amma akwai tunatarwa (a kansu), tsammaninsu (masu kutsawar) za su yi taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma babu wani abu daga hisabinsu (masu kutsawa a cikin ayoyin Allah (a kan masu taƙawa amma akwai tunatarwa (a kansu), tsammaninsu (masu kutsawar) za su yi taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma babu wani abu daga hisãbinsu (mãsu kutsãwa a cikin ayõyin Allah (a kan mãsu taƙawa amma akwai tunãtarwa (a kansu), tsãmmãninsu (mãsu kutsawar) zã su yi taƙawa |