Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 7 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَلَوۡ نَزَّلۡنَا عَلَيۡكَ كِتَٰبٗا فِي قِرۡطَاسٖ فَلَمَسُوهُ بِأَيۡدِيهِمۡ لَقَالَ ٱلَّذِينَ كَفَرُوٓاْ إِنۡ هَٰذَآ إِلَّا سِحۡرٞ مُّبِينٞ ﴾
[الأنعَام: 7]
﴿ولو نـزلنا عليك كتابا في قرطاس فلمسوه بأيديهم لقال الذين كفروا إن﴾ [الأنعَام: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma da Mun sassaukar da wani littafi, zuwa gare ka, a cikin takarda, sa'an nan suka taɓa shi da hannuwansu, lalle da waɗanda suka kafirta sun ce: "Wannan bai zama ba, face sihiri bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma da Mun sassaukar da wani littafi, zuwa gare ka, a cikin takarda, sa'an nan suka taɓa shi da hannuwansu, lalle da waɗanda suka kafirta sun ce: "Wannan bai zama ba, face sihiri bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dã Mun sassaukar da wani littãfi, zuwa gare ka, a cikin takarda, sa'an nan suka taɓa shi da hannuwansu, lalle dã waɗanda suka kãfirta sun ce: "Wannan bai zama ba, face sihiri bayyananne |