Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 8 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَقَالُواْ لَوۡلَآ أُنزِلَ عَلَيۡهِ مَلَكٞۖ وَلَوۡ أَنزَلۡنَا مَلَكٗا لَّقُضِيَ ٱلۡأَمۡرُ ثُمَّ لَا يُنظَرُونَ ﴾
[الأنعَام: 8]
﴿وقالوا لولا أنـزل عليه ملك ولو أنـزلنا ملكا لقضي الأمر ثم لا﴾ [الأنعَام: 8]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Don me ba a saukar da wani mala'ika ba a gare shi?" to da Mun saukar da mala'ika haƙiƙa da an hukunta al'amarin* sa'an nan kuma ba za a yi musu jinkiri ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Don me ba a saukar da wani mala'ika ba a gare shi?" to da Mun saukar da mala'ika haƙiƙa da an hukunta al'amarin sa'an nan kuma ba za a yi musu jinkiri ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Don me ba a saukar da wani malã'ika ba a gare shi?" to dã Mun saukar da malã'ika haƙĩƙa dã an hukunta al'amarin sa'an nan kuma ba zã a yi musu jinkiri ba |