×

Shin, ba su gani ba, da yawa Muka halakar da wani ƙarni 6:6 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-An‘am ⮕ (6:6) ayat 6 in Hausa

6:6 Surah Al-An‘am ayat 6 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 6 - الأنعَام - Page - Juz 7

﴿أَلَمۡ يَرَوۡاْ كَمۡ أَهۡلَكۡنَا مِن قَبۡلِهِم مِّن قَرۡنٖ مَّكَّنَّٰهُمۡ فِي ٱلۡأَرۡضِ مَا لَمۡ نُمَكِّن لَّكُمۡ وَأَرۡسَلۡنَا ٱلسَّمَآءَ عَلَيۡهِم مِّدۡرَارٗا وَجَعَلۡنَا ٱلۡأَنۡهَٰرَ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهِمۡ فَأَهۡلَكۡنَٰهُم بِذُنُوبِهِمۡ وَأَنشَأۡنَا مِنۢ بَعۡدِهِمۡ قَرۡنًا ءَاخَرِينَ ﴾
[الأنعَام: 6]

Shin, ba su gani ba, da yawa Muka halakar da wani ƙarni daga gabãninsu, Mun mallaka musu, a ckikin ƙasa, abin da ba Mu mallaka muku ba kuma Muka saki sama a kansu tanã ta zuba, kuma Muka sanya kõguna sunã gudãna daga ƙarƙashinsu, sa'an nan Muka halakã su sabõda zunubansu kuma Muka ƙãga halittar wani ƙarni na dabam daga bayansu

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ألم يروا كم أهلكنا من قبلهم من قرن مكناهم في الأرض ما, باللغة الهوسا

﴿ألم يروا كم أهلكنا من قبلهم من قرن مكناهم في الأرض ما﴾ [الأنعَام: 6]

Abubakar Mahmood Jummi
Shin, ba su gani ba, da yawa Muka halakar da wani ƙarni daga gabaninsu, Mun mallaka musu, a ckikin ƙasa, abin da ba Mu mallaka muku ba kuma Muka saki sama a kansu tana ta zuba, kuma Muka sanya koguna suna gudana daga ƙarƙashinsu, sa'an nan Muka halaka su saboda zunubansu kuma Muka ƙaga halittar wani ƙarni na dabam daga bayansu
Abubakar Mahmoud Gumi
Shin, ba su gani ba, da yawa Muka halakar da wani ƙarni daga gabaninsu, Mun mallaka musu, a ckikin ƙasa, abin da ba Mu mallaka muku ba kuma Muka saki sama a kansu tana ta zuba, kuma Muka sanya koguna suna gudana daga ƙarƙashinsu, sa'an nan Muka halaka su saboda zunubansu kuma Muka ƙaga halittar wani ƙarni na dabam daga bayansu
Abubakar Mahmoud Gumi
Shin, ba su gani ba, da yawa Muka halakar da wani ƙarni daga gabãninsu, Mun mallaka musu, a ckikin ƙasa, abin da ba Mu mallaka muku ba kuma Muka saki sama a kansu tanã ta zuba, kuma Muka sanya kõguna sunã gudãna daga ƙarƙashinsu, sa'an nan Muka halakã su sabõda zunubansu kuma Muka ƙãga halittar wani ƙarni na dabam daga bayansu
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek