Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 70 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَذَرِ ٱلَّذِينَ ٱتَّخَذُواْ دِينَهُمۡ لَعِبٗا وَلَهۡوٗا وَغَرَّتۡهُمُ ٱلۡحَيَوٰةُ ٱلدُّنۡيَاۚ وَذَكِّرۡ بِهِۦٓ أَن تُبۡسَلَ نَفۡسُۢ بِمَا كَسَبَتۡ لَيۡسَ لَهَا مِن دُونِ ٱللَّهِ وَلِيّٞ وَلَا شَفِيعٞ وَإِن تَعۡدِلۡ كُلَّ عَدۡلٖ لَّا يُؤۡخَذۡ مِنۡهَآۗ أُوْلَٰٓئِكَ ٱلَّذِينَ أُبۡسِلُواْ بِمَا كَسَبُواْۖ لَهُمۡ شَرَابٞ مِّنۡ حَمِيمٖ وَعَذَابٌ أَلِيمُۢ بِمَا كَانُواْ يَكۡفُرُونَ ﴾
[الأنعَام: 70]
﴿وذر الذين اتخذوا دينهم لعبا ولهوا وغرتهم الحياة الدنيا وذكر به أن﴾ [الأنعَام: 70]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka bar waɗanda suka riƙi addininsu abin wasa* da wargi alhali rayuwar duniya ta ruɗe su, kuma ka tunatar game da shi (Alƙur'ani): Kada a jefa raia cikin halaka saboda abin da ya tsirfanta; ba shi da wani majiɓinci baicin Allah, kuma babu wani mai ceto; kuma, ko ya daidaita dukan fansa, ba za a karɓa ba daga gare shi. Waɗancan ne aka yanke wa tsammani saboda abin da suka tsirfanta; suna da wani abin sha daga ruwan zafi, da wata azaba mai raɗaɗi, saboda abin da suka kasance suna yi na kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka bar waɗanda suka riƙi addininsu abin wasa da wargi alhali rayuwar duniya ta ruɗe su, kuma ka tunatar game da shi (Alƙur'ani): Kada a jefa raia cikin halaka saboda abin da ya tsirfanta; ba shi da wani majiɓinci baicin Allah, kuma babu wani mai ceto; kuma, ko ya daidaita dukan fansa, ba za a karɓa ba daga gare shi. Waɗancan ne aka yanke wa tsammani saboda abin da suka tsirfanta; suna da wani abin sha daga ruwan zafi, da wata azaba mai raɗaɗi, saboda abin da suka kasance suna yi na kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka bar waɗanda suka riƙi addĩninsu abin wãsa da wargi alhãli rãyuwar dũniya tã rũɗe su, kuma ka tunãtar game da shi (Alƙur'ãni): Kada a jẽfa raia cikin halaka sabõda abin da ya tsirfanta; ba shi da wani majiɓinci baicin Allah, kuma babu wani mai cẽto; kuma, kõ ya daidaita dukan fansa, ba zã a karɓa ba daga gare shi. Waɗancan ne aka yanke wa tsammãni sabõda abin da suka tsirfanta; sunã da wani abin shã daga ruwan zãfi, da wata azãba mai raɗaɗi, sabõda abin da suka kasance sunã yi na kãfirci |