Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 73 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَهُوَ ٱلَّذِي خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ بِٱلۡحَقِّۖ وَيَوۡمَ يَقُولُ كُن فَيَكُونُۚ قَوۡلُهُ ٱلۡحَقُّۚ وَلَهُ ٱلۡمُلۡكُ يَوۡمَ يُنفَخُ فِي ٱلصُّورِۚ عَٰلِمُ ٱلۡغَيۡبِ وَٱلشَّهَٰدَةِۚ وَهُوَ ٱلۡحَكِيمُ ٱلۡخَبِيرُ ﴾
[الأنعَام: 73]
﴿وهو الذي خلق السموات والأرض بالحق ويوم يقول كن فيكون قوله الحق﴾ [الأنعَام: 73]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Shi ne wanda Ya halitta sammai da ƙasa da mulkinSa, kuma a Ranar da Yake cewa: "Ka kasance," sai abu ya yi ta kasancewa. Maganar Sa ce gaskiya, kuma gare Shi mulki yake a Ranar da ake busa a cikin ƙaho. Masanin fake da bayyane ne, Kuma Shi ne Mai hikima Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shi ne wanda Ya halitta sammai da ƙasa da mulkinSa, kuma a Ranar da Yake cewa: "Ka kasance," sai abu ya yi ta kasancewa. MaganarSa ce gaskiya, kuma gare Shi mulki yake a Ranar da ake busa a cikin ƙaho. Masanin fake da bayyane ne, Kuma Shi ne Mai hikima Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Shĩ ne wanda Ya halitta sammai da ƙasa da mulkinSa, kuma a Rãnar da Yake cẽwa: "Ka kasance," sai abu ya yi ta kasancẽwa. MaganarSa ce gaskiya, kuma gare Shi mulki yake a Rãnar da ake bũsa a cikin ƙaho. Masanin fake da bayyane ne, Kuma Shi ne Mai hikima Masani |