Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 74 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿۞ وَإِذۡ قَالَ إِبۡرَٰهِيمُ لِأَبِيهِ ءَازَرَ أَتَتَّخِذُ أَصۡنَامًا ءَالِهَةً إِنِّيٓ أَرَىٰكَ وَقَوۡمَكَ فِي ضَلَٰلٖ مُّبِينٖ ﴾
[الأنعَام: 74]
﴿وإذ قال إبراهيم لأبيه آزر أتتخذ أصناما آلهة إني أراك وقومك في﴾ [الأنعَام: 74]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Ibrahima ya ce wa ubansa Azara: "Shin, kana riƙon gumaka abubuwan bautawa? Lalle ni, ina ganin ka kai damuta- nenka, a cikin ɓata bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da Ibrahima ya ce wa ubansa Azara: "Shin, kana riƙon gumaka abubuwan bautawa? Lalle ni, ina ganin ka kai damuta- nenka, a cikin ɓata bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da Ibrãhĩma ya ce wa ubansa Ãzara: "Shin, kanã riƙon gumãka abũbuwan bautãwa? Lalle nĩ, inã ganin ka kai damutã- nenka, a cikin ɓata bayyananniya |