Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 72 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَأَنۡ أَقِيمُواْ ٱلصَّلَوٰةَ وَٱتَّقُوهُۚ وَهُوَ ٱلَّذِيٓ إِلَيۡهِ تُحۡشَرُونَ ﴾
[الأنعَام: 72]
﴿وأن أقيموا الصلاة واتقوه وهو الذي إليه تحشرون﴾ [الأنعَام: 72]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma (an ce mana): Ku tsai da salla kuma ku bi shi (Allah) da taƙawa kuma Shi ne wanda Yake zuwa gare Shi ake tara ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma (an ce mana): Ku tsai da salla kuma ku bi shi (Allah) da taƙawa kuma Shi ne wanda Yake zuwa gare Shi ake tara ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma (an ce mana): Ku tsai da salla kuma ku bĩ shi (Allah) da taƙawa kuma Shi ne wanda Yake zuwa gare Shi ake tãra ku |