Quran with Hausa translation - Surah Al-An‘am ayat 75 - الأنعَام - Page - Juz 7
﴿وَكَذَٰلِكَ نُرِيٓ إِبۡرَٰهِيمَ مَلَكُوتَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَلِيَكُونَ مِنَ ٱلۡمُوقِنِينَ ﴾
[الأنعَام: 75]
﴿وكذلك نري إبراهيم ملكوت السموات والأرض وليكون من الموقنين﴾ [الأنعَام: 75]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kamar wancan ne, Muke nuna wa Ibrahima mulkin sammai da ƙasa, kuma domin ya kasance daga masu yaƙini |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wancan ne, Muke nuna wa Ibrahima mulkin sammai da ƙasa, kuma domin ya kasance daga masu yaƙini |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kamar wancan ne, Muke nũna wa Ibrãhĩma mulkin sammai da ƙasa, kuma dõmin ya kasance daga mãsu yaƙĩni |